Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta ce za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe na mazabu da rumfunan zabe domin hada sakamakon karamar Tafawa Balewa a zaben gwamna da na 'yan majalisar ...
Allah ya yi wa mai-dakin Firaministan Najeriya Sir Abubakar Tafawa Balewa rasuwa, matarsa da ta rage a duniya cikin matansa hudu. Hajiya Jummai ta rasu ne a ranar Lahadi da yamma a birnin Lagos ...
Shirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba rayuwar Marigayi tsohon Friministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma karin haske kan Ma'adinin Nickel da ...